Illolin Zabar Ahmad Bola Tinubu Ga Arewacin Najeriya - Masana
Masana siyasa sun bayyana wasu Illolin da ke tattare da zabar Ahmad Bola Tinubu ga arewacin Najeriya a matsayin shugaban kasa. 


(1) Za su kaskantar da hanyoyin kasuwancin Arewacin Nigeria su kara bunkasa Lagos da sauran Jihohin Yarbawa.


(2) Za su Hana 'Yan Arewa sakat a jihohin Yarbawa domin basu da mulkin ma ya aka kare balle dama ta zo hannunsu.


(3) Tattalin Arzikin Nigeria zai koma hannun tsirarun mutane domin siyasar mulkin mallaka, irin yadda yayi lokacin yana Gwamnan Lagos


(4) Zai Fifita siyasar Ubangida fiye da siyasar 'yanci domin ita yafi kwarewa a kanta.


(5) Rikice-rkice da muke fama da su a Arewacin Nigeria ba zasu sami cikakkiyar kulawaba saboda ba yankinsa bane.


(6) Yunkurin bude (DRY Ports) taikun tudu zai tsaya cak domin daman suna gaba dashi saboda zai kawowa Lagos cikas.


(7) Yunkurin hako man fetur din Bauchi da Gombe zai tsaya cak saboda bakin ciki irin na Yarbawa.


(8) Duk cutarwan da wasu daga cikin Gwamnoni suka yiwa al'ummarsu zasu ci banza, domin sun yi alkawarin babu tashin-tashina, saboda haka suke yinsa dari bisa dari ba don talakan Nigeria suke yin sa ba, saboda zai rufa musu Asiri.


(9) Za'a tabbatar da dukkan wata Agenda ta Oduduwa People's Congress (OPC) domin manufar Yarbawa kenan a kasar nan.


BABBAN KUSKUREN DA DAN AREWA ZAIYI SHINE YA ZABI TINUBU. Idan anki ji ba'aki gani ba, idan an gani ba'a ga da kyau ba


Yaa Allah Ka tausaya mana, Ka haramta wa Tinubu zuwa kusa da madafun ikon Nigeria

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post