Domin ma'aurata: Abubuwa 5 da ya kamata ku yi bankwana da su bayan kun yi aure - Android PolsAure abu ne mai ban sha'awa da kowa ke burin yi amma a shi aure idan aka yi shi yana bukatar daina yin wasu abubuwa.


Ɗaya daga cikin manyan abubuwa game da rashin aure, shine za ka dinga yin wasu abubuwa na rashin dacewa, sai dai wasu bayan sun yi aure basa daina yin abubuwan da suka saba yi kafin su yi aure, wasu kuwa suna yin kewar abubuwan da suka saba yi kafin aure. 


A Wannan video Mun kawo muku wasu abubuwa guda 5 da ya kamata ku yi bankwana da su bayan kun yi aure.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post