Dalilai 5 da yasa soyayyar da aka ginata akan gaskiya tafi soyayyar kudi


A Wannan zamanin soyayya ta zama da kudi ake yinta, yawanci yan mata sun kwallafa a ransu ba za su auri talaka ba sai mai kudi wanda za su huta a gidansa su ci mai kyau su sha mai kyau. 


Shiyasa a yanzu za ka samu dattawa masu kudi suna auran yan mata wanda sun yi jika dasu duk saboda kudi. Haka su ma Samari da yawa daga cikinsu sun fi son su auri mace mai shekaru wacece take da kudi da gidan kanta. 


Sai dai a cikin wannan video za ku ji dalilin da yasa soyayyar da aka ginata akan kudi ba ta yin tasiri akan wacce ba don kudi aka gina ba.Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post