Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Bankin OPAY - Android Pols


OPAY da wasu Mobile Banking da muke zuba kuɗaɗen mu a ciki bawai banki bane na wasu mutane da ba'a sani ba, idan yanzu haka OPAY suka gudu maka da kuɗinka cikin sauƙi za'a kamo su kuma su biyaka kuɗinka, sunada Licensed da CBN da yarjewar hukumar NDIC, babban bankin Nigeria ba kara zube yake ba bankuna Licensed ba sai banki ya cike Conditions ɗin da suka saka mashi, haka zalika ba ta online bankunan zasu tattauna da CBN ba sai CBN tasan asalin mai bankin da sauran Information ɗin da suke buƙata.


Abinda nakeso ku fahimta anan shine, Mobile Banking irinsu OPAY sauƙi ne a garemu fiyeda sauran bankunan, sune bankunan da zakayi Complain a Online suyi Responding ma Complain naka a cikin ƙananin lokaci, kuma sunada Features masu ƙyau a system nasu fiyeda na sauran bankuna.


Idan OPAY suka daina aiki yanzu haka, kai tsaye zaka iya kai ƙarar OPAY a CBN kuma za'a biyaka kuɗinka, dan haka You're Safe With OPAY, and Other Mobile Banking da sukeda Licensed da CBN.


Masu tambayata cewa sunji ance CBN tace za'a rufe Mobile App na OPAY ku tabbatar irin wannan labarin kun gani ne a shafin CBN ɗin ne, sannan idan dagaske kunga hakan to bawai hakan na nufin za'a rufe da kuɗinku bane, ko zasu gudu da kuɗinku bane, idan basuda Branch a jaharku, to akwai Branch ɗin CBN a jahar ku.


Duk wani labari da zaku samu kudinga tabbatar da sahihancinsa kuma kafin ku yada shi a duniya ku fara bincike tareda auna abun da mahangar ilimi.


Allah shi ƙyauta..


Babbo

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

50 Comments

 1. Masha Allah muna tare da opay

  ReplyDelete
 2. Yaya za,ayi nasamu ATM card nima ina anfani da opay amma banida ATM saboda ta online na budeshi

  ReplyDelete
  Replies
  1. Ina yin ATM na apay akan nera Dari biyar kacal

   Delete
  2. Zanyi maka kyauta, idan kana so ga lambata 09160574288. Sai na jika.

   Delete
 3. Yaya xan sami a t m nima Ina anfani da o pay

  ReplyDelete
  Replies
  1. Serious idan kanaso wallahi zanyima nima yanzu haka inadashi

   Delete
  2. Ka kira lambata muyi magana inayi kyauta. 09160574288

   Delete
 4. Masha Allah Munagodiya Sosai Opay🤜🤛🤝👍

  ReplyDelete
 5. Masha Allah mungode munajin waiwai da arufe karyane kenan

  ReplyDelete
 6. Nima inason A.T.M din don allah ta Yaya zan samu

  ReplyDelete
 7. Natura kudi yafita a account Nawa amma bai shiga Wanda naturawa ba yazanyi

  ReplyDelete
 8. Yaya zan complain na transfer nayi baishigaba komu yanuna ya tafi

  ReplyDelete
  Replies
  1. Kashiga transaction receipt din akwai wajen da aka rubuta need help?chat with opay support

   Delete
 9. Wai idan kaye transfer tamaqale ya zakai

  ReplyDelete
 10. Gaskiya na yarda da isah ibrahim 8136590148 opay 💯

  ReplyDelete
 11. Gaskiya na yarda da opay 💯

  ReplyDelete
 12. Masha Allah, Wai Dan Allah akwai branch din opay, a wata jaha cikin jikin jahohin Nigeria, wasu nacewa da akwai, wasu kuma na musanta hakan ,Dan Allah Muna bukatar Karin bayani.

  ReplyDelete
  Replies
  1. Don Allah inaso kabani labarin opay
   inaso na budeshi

   Delete
 13. Munagodiya sosai opay

  ReplyDelete
 14. Natura kudi daga account dina na OPay first bank Dina amma haryenzu bai saukaba

  ReplyDelete
 15. Wallahi har gabana yafadi danaji Ana jita jitan za a rufe Sabida Ni bani da wani Bank Sai Opay yafi dadin harka ngd

  ReplyDelete
 16. Masha allah muna godiya

  ReplyDelete
 17. Alhmdllh Opay bank we are together with you 💚💚💚💚

  ReplyDelete
 18. Gaskiya Haka ne Opay Is good in Network ina amfani dashi fits shekara biyu da suka wuce Kuma bantaba samun wata Matsala dasu ba.

  ReplyDelete
  Replies
  1. Inaso nabude banking opay yazanyi

   Delete
 19. Yakamata atambayar mana meyasa idan kayi transfer take makalewa domin mayi mawani kwana kusan ukku kenan ammah bataje ba Kuma bata dawo ba

  ReplyDelete
 20. Nima natura kudi daga account dina na opey zuwa first Bank andauka a account dina Kuma basuje canba ya zanyi kenan

  ReplyDelete
 21. Na yadda da opay 1000000% Amma Ina son sanin wasu abubuwan akansa

  ReplyDelete
 22. Ni natura kudi fecbanck Kuma Basu jeba

  ReplyDelete
 23. Duk me bukatan opay account ko ATM card just contact me via WhatsApp

  ReplyDelete
 24. nima natura kudi betafiba meye matsalanne

  ReplyDelete
 25. Wannan gaskiya ne muna godiya

  ReplyDelete
 26. Yauwa to sai yanzu Dadi shine magana

  ReplyDelete
 27. Nima kuma nasamu matsala anciremin 10k kuma bansan inda zanji nasamu labarin kudinabah

  ReplyDelete
 28. Dan allah yazanyi kudina yadawo dan allah

  ReplyDelete
 29. Aslam ninayiwa Wani transfer tsahon kwana goma kenan yau Amma yace wai baiga alert ba shine nakeso insan Yaya ake kuke yiwa mutum statement of account Nagode

  ReplyDelete
 30. Ni Kuma natura 8,500 daga opay zuwa first bank amma yace baiga ailert ba yau stawon kwana 7 kenan yanzu yazanyi kenan

  ReplyDelete
 31. Opay duniya ne malam

  ReplyDelete
 32. Ina amma fani da OPay Ina alfahari dashi kuma sosai Wlh
  Allah yabasu ikon riqe mana amana

  ReplyDelete
 33. Natura kudina domin yin register nazama agent dinku Amma har yanzu ban Sami POS machine ba. Na biya dukan charges da ake biya.

  ReplyDelete
 34. Ina using da opay app amma bani da A t m kuma nacika dukkan ka kidar opay

  ReplyDelete
 35. Wlh nima nasamu wannan matsalar dan allah taya xanmaganceshi natura kudi yanuna yatafi amma beaje Indi nakeso yajeba kuma beyi return bah yaxayyi

  ReplyDelete
 36. Karkuda zaitafi masalar network ne kwana biyu Na first bank da zenith

  ReplyDelete
Previous Post Next Post