Ga jerin dalilan dake jawo yawan mace-macen aure a arewacin Najeriya - Android Pols


A Wannan lokacin ana yawan samun yawaitar mutuwar aure musamman a yankin arewacin Najeriya ta tsakiya. Kullum ana yin aure kuma kullum aure na mutuwa. 


Wani auren idan aka yi shi baya wuce watanni 2 zuwa 3 sai kaji an rabu da juna, kai akwai auren da nagani anyi amma ko sati 3 bai yi ba aka rabu...


Wannan ne yasa muka gudanar da bincike domin gano musabbabin yawan mutuwar aure da kullum yake Karuwa a cikin al'ummar mu.

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post