Abubuwan Da Ake Bukatar Mutum Ya Yi A Lokacin Da Yake Yin Interview Na Daukar Aiki |Android Pols


Duba da irin matsaloli da ake fuskanta a yayin da ake yin gwaji ko interview ga Ma'aikata wanda wasu suke yin wasu halaye da ke jawo su rasa samun aikin. 


Tabbas akwai tarin abubuwa wadanda ba a yi idan aka je interview ta neman aiki, hakan yasa a wannan bidiyon muka kawo muku abubuwan da ya kamata ku yi da wanda bai dace ku yi ba.



Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post