ZoyaPatel
Ahmedabad

Yadda wata budurwa ta Koɗa maza masu suna Ibrahim, tace itama mai suna Ibrahim za ta aura


Bidiyon wata Matashiyar budurwa da yakarade shafukan sada zumunta ya nuna yadda budurwar ta zuga maza masu suna Ibrahim.


Tace duk mai suna Ibrahim suna da kirki ga kuma ga hakuri, kuma da wuya ka samu mai sunayen Ibrahim ba kyakyawa bane.

Ga bidiyon 

[Related Posts]
Mumbai
Kolkata
Bangalore
Previous Post Next Post