Jerin Kasashe 5 Da Mata Suke Iya Auren Namiji Fiye Da Daya A Lokaci Guda


Bisa ga al’ada da addini, idan aka yi magana kan namiji ya auri mace fiye da daya, wannan ba sabon abu ba ne.


Al’adu da addinai da yawa sun yi tarayya kan mace ta auri namiji daya tak ne, yayin da namiji ke iya auren mace fiye da daya.


A cikin wannan video za ku ji jerin wasu kasashe da mata suke iya auren maza fiye da daya a lokaci guda. 

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post