Tun a tsawon shekaru da suka gabata babu wani cikakken bayani akan yadda ake samun haihuwar tagwaye sai dai kuma akwai wasu abubu da aka bayyana da kan iya jawo samar haifar tagwaye kamar tarihin iyali, tagwaye da sauransu.
A cikin wannan video za ku ji wani sabon bikcine da ya bayyana cewa akwai wasu nau'in kayan abinci da ake bukatar a ci idan ana son samun haihuwar tagwaye ko yan uku.