Goge hakoranmu. Yana ɗaya daga cikin ayyuka mafi Sauƙi da muke yi a kullum. Haƙoran mu suna taka muhimmiyar rawa a rayuwarmu wanda muke jindadi Idan mun yi murmushi mai haske da faɗi.
Hukumar Lafiya ta Duniya ta bayyana mutum biliyan 2.3 a fadin duniya da suke fuskantar ruɓewar haƙori saboda rashin kulawa wajen Wanke su ta hanyar da ya dace.
A Wannan video za ku ji yadda wani likitan Hakori ya bayyana abin da ya kamata ku yi da kuma abubuwan da ya kamata ku guje wa yi a yayin goge hakora