Kowa dai ya san a harkar soyyaya tsakanin mace da Namiji, yakan zama kamar gasa ne (competition). Ko dai ace mace ta rika yin wasu abubuwa domin burge miji ko saurayi.
A cikin wannan video za ku ji wasu abubuwa 4 wanda idan mace za ta dinga yiwa Saurayinta ko minjita za ta Mallake shi gabaki daya. 👇👇