HOTUNA: Yadda wani matashi ya sauya rayuwar jaririn da ya tsinta a bola


Wani matashi da ya tsinci jaririn da aka jefar dashi a gefen titi a Enugu a watan Yunin 2022, ya wallafa hotunan sa masu kayatarwa.


Benkingsley Nwashara ya wallafa a shafinsa cewa, "Na dauko wani jariri dan shekara 2 da aka watsar dashi a bakin hanya a wani wuri dake Agbani, Jihar Enugu. Wata mahaukaciyar mace ce ta haife shi ta yar da shi, wacce ta saba zama a Eke Agbani".Da ya tsince shi sai ya kai shi ya kai shi ofishin ‘yan sanda, sai DPO ya ce na ta fi dashi gida mu gyara shi mu kula dash, mu dawo dashi gobe. Daga bisani dai aka mallakamin yaron na cigaba da rike shi.


Wannan jaririn ya sha wahala matuka sosai. Lokacin da na tsince shi ruwan sama ya yi masa duka sai kuka yake yi shi kadai a wajen. Mutanen da suke wajen ba su yi masa komai ba sai nine na dauke shi.
Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post