Halima Atete za ta shiga daga ciki, Kalli zafafan hotunan pre-wedding
bySuleiman Inuwa-
Tauraruwar Kannywood Halima Yusuf Atete tare da angonta Mohammed Mohammed Kala wadanda za a daura aurensu ranar Asabar 26 ga watan Nuwamban 2022 a birnin Maiduguri jihar Borno.