ZoyaPatel
Ahmedabad

Bidiyon wata budurwa mara hannaye da ke yanka kubewa da kafafu ya ja hankalin mutane



Bidiyon wata budurwa mara hannaye da ke yanka kubewa da kafafunta ya ja hankalin mutane a Kafar Tiktok.


Matashiyar mara hannaye ta wallafa wani bidiyon yadda take yin amfani da kafafunta tana yanka kubewa. 


Nakasassu da ke da baiwa irinta nawa kuka sani?


Kalli bidiyon 👇


Mumbai
Kolkata
Bangalore
Previous Post Next Post