Ga wani sirri daga wajen malam ga maza da mata wadanda suka kasa yin aure

Masu Neman yin aure


Akwai maza wanda aure ke basu wahala, wanda sai mutum yaje ya gama bata lokacinsa akan yarinya sai ace an bayar da ita.


Akwai mace wacce za ka samu tana da manema amma aure ba ya yuwa daga an kulla abin sai ya ruguje. Wanda hakan yasa wasu har wajen boka suke zuwa.


To ga wata addu'a daga wajen Malam wanda idan aka riketa za'a samu warwarewar wannan matsalar.

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post