An sace wayar tsohon mataimakin shugaban kasa Namadi Sambo wajen wani taro da aka yi a Abuja


Sanata Shehu Sani ya bayyana haka a shafin sa na Twitter. 


Sani ya yi nuni da cewa, akwai tsauraran matakan tsaro a wurin taron amma a hakan aka samu wani ya keta “layin tsaro” don sace wayar. 


Wannan ya faru ne a ranar, 6 ga Oktoba, a wajen kaddamar da littafin tarihin rayuwar marigayi Gwamna Solomon Lar.Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post