Yawancin masoya suna fuskantar matsaloli a tare dasu musamman rashin furta kalamai masu dadi da za su kara dankon soyayya a tsakanin su.
Wasu mazan saboda girman kai, wasu kuwa rashin sanin Kalmomin ne yasa basa iya furta zafafan kalamai ga matan su Ko 'yan matan su wanda hakan kesa soyayyar da takes yi maka ta dinga raguwa.
Don haka ga wasu Kalmomi masu zafi wadanda Indai zaka dinga furtasu ga masoyiyarka to babu shakka zaka samu karbuwa sosai a wajen ta.
Ga dai jerin kalaman Kamar haka;
Babe
Love
Beautiful
Princess
Buttercup
Cutie pie
Dream girl
Love bug
Sunshine
Sweetheart
Precious
Pookie
Muffin
Sweetie honey pie
My dear
Apple of my eye
My one and only
Nutter butter
Darling
Sweetheart
Pumpkin
Angel
Sugar
Honey bunches
Sweet pea
Wannan sune Kalmomin da ake so duk masoyi ya dinga kiran masoyiyarsa da su. Da fatan za a daina kiran sunan masoyiya kai tsaye ba tare da sama mata inkiya ba.