Mome Gombe Ta Saki Wasu Zafafan Hotuna Da Suka Dauki Hankalin Jama'a
bySuleiman Inuwa-
Fitacciyar jarumar a fina-finan Hausa Maimuna Abubakar wacce aka fi sani da Mome Gombe ta fitar da wasu zafafan Hotuna da suka dauki hankalin al'umma a kafar sadarwa na zamani.