Hotuna: Yadda Katafariyar Gadar Garin Kuri Dake Jihar Gombe Ta Balle Sakamakon Ruwan Sama.


A yanzu haka ruwa na ci gaba da cinye garuwa a sassan jihoshin Najeriya ciki harda Arewacin kasar nan.


Wannan gada da ta karye wata gada ce dake jihar Gombe wadda take a Arewa maso Gabas kenan.


Gadar dai gada ce wadda ake bi ta kanta a shiga wani gari da ake kira da Kuri a jihar ta Gombe.


Waklinmu Suraj Na'iya Kududdufawa ya samu zantawa da wani bawan Allah dan asalin garin na Kuri, inda ya tabbatarmasa da cewar gadar ta samu matsalar da basu san yadda za su shiga garuruwan nasu ba.


A yanzu haka dai wannan gada ba bu shiga ba bu fita kenan biyo bayan wannan karye wa da tayi.

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post