Gwamnatin Kano Ta Maka Ado Gwanja Shi Da Safara’u Da Mr 442 A Gaban Kotu Kan Zargin Yin Wakokin Batsa



Gwamnatin Jihar Kano ta gurfanar da wasu mawaka a kotun shariar musulunci kan zargin su da yin Wakokin batsa wanda suka saba da koyarwar addini da al'adu.


Wadanda ake zargi da wadannan laifuka sun hada da; MR. 442, SAFARA'U, DAN MARAYA, AMUDE BOOTH, KAWU DAN SARKI, ADO ISA GWANJA, MURJA IBRAHIM KUNYA, UMMI SHAKIRA, SAMHA M. INUWA & BABIYANA.


Related
Previous article
Next article

Ads Tengah Artikel 1

Ads Tengah Artikel 2