Labaran Kannywood
CIKIN HOTUNA: Anyi Jana'izar Fitaccen Jarumi Umar Bankaura A Birnin Kano
Wednesday, September 28, 2022
0
Daruruwan mutane ne suka halarci jana'izar Umar Yahaya Malumfashi (Ka-fi-Gwamna) wanda yai rasu a daren ranar Talata a wani asbiti dake birnin Kano.
A wajen jana'izar an hanging dandazon jarumai na masana'antar Kannywood da suka halarci wajen tarkon jana'izar.
Previous article
Next article







