Bayyanar Hotunan Nafisa Abdullahi Da Motar Miliyan 30 Ya Jawo Cece-Kuce


Wasu sabbin bidiyo da hotuna na jaruma Nafisat Abdullahi tana shagalinta da tsadajjiyar mota ya dauka hankulan jama'a masu tarin yawa. 


Ba kuwa komai bane ya dauka hankalin jama'a ba illa zukekiyar mota da aka ga jarumar ta fizgo wacce ta kasance 'yar yayi wacce ba kowa ke iya hawanta ba sai wane da wane ke iya hawan irinsu.


Ance kudin motar ya kai kimanin Naira Miliyan 30 wanda hakan ne ya jawo mutane ke tafka muhawara a cikin shafukan soshiyal midiya. 

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post