Babbar Magana: An sace Kayan dakin amarya jim kaɗan bayan daura auranta


An Sace kayan dakin wata amarya bayan daura auranta a kano, ansace kayanne a lokacin da iyayen amarya suka fito da kayan dakin amaryan waje suna jiran azo akwashe kayan akai mata gidan mijinta."


Sai dai daya daga cikin iyayen amarya tace wasu mutum ukune sukazo, suka dauki kayan dakin, inda tace sunce sune abokan angon kuma sunzo ne su dauki kayan dakin ashe barayi ne." 


Ba'a dadeba sai ga abokan angon sunzo dauka, anan dai akace wasu sunzo sun dauka, anan ne aka tabbatar da wadan can na farkon barayi ne, inda a yanzu haka jami'ai suke binci kan lamarin." 


"Wannan lamari ya farune a kiru dake jahar kano.


Daga Muhammad Inuwa Zaria

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post