Auren Kyawawan Mata Na Jawo Talauci Da Ciwon Bugun Zuciya - Cewar Wani Bincike


Shi dai wannan binciken da ba a ambaton Jami'ar da ta gudanar da shi ba, amma dai rahoton ya nuna cewa muddin namiji yace zai auro irin kyawawan matan nan. To ya tabbatar da cewa idab yana da hanyoyin shigowar kudi, zai kare ne a cikin talauci ko gidan yari saboda kudin kula dasu.


Har ila yau binciken yace baya ga hadarin zama talaka, akwai kuma yiwuwar namiji ya mutu da bugun zuciya muddin yace zai zauna da matan nan masu dan karen kyaun nan saboda irin abubuwa da takaici da zai rika gani a tare dasu. 


Shi yasa wasu ke fadin cewa tsakanin su da mace mai kyau sai idan za su gidan rawa Ko wani taro irin na kece raini.


Sai dai kuma binciken ya Kara da cewa akwai daga cikinsu masu natsuwa da hakuri da abunda ya samu, amma dai tana iya sauya kammani idan babu wadata. 


Daga Abdul tonga

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post