Kalli Zafafan Hotunan Bikin Shagalin Auren Ummi Rahab Da Angonta Lilin BabaBayan shafe tsawon lokaci ana jiran auren jaruma Ummi Rahab da fitaccen Mawaƙi Suleiman wanda ake kira da Lilin Baba ƙarshe dai lokacin yazo kuma har an ɗaura aure.
An ɗaura auren ne a ranar Asabar a unguwar Tudun Murtala. Kuma taron ya samu halartar manyan jarumai a Ƙannywood maza da mata.A safiyar Lahadi ne 19/6/2021 ango Lilin Baba ya nuna farin cikinsa tare da wallafa hotunan taron ɗaurin aure wanda ya godewa jama'a wanda suka zo taya su murna da wanda ma ba su samu zuwa ba.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post