ZoyaPatel
Ahmedabad

Matsalar Rashin Tsaro Na Kara Tabarbare A Kaduna



Yadda Ƴan bindiga suka rika rusa bangon ɗakunan mutane suka sace mutum goma 13  a Kaduna  


Mazauna unguwar Gimbiya dake Sabon Tasha, garin Kaduna sun tashi da safiyar Alhamis cikin tashin hankali bayan wasu ƴan bindiga sun afka musu cikin daren Laraba.


KARANTA: Gwamnatin Kano Ta Fitar Da Ranar Yin Muqabala Da Sheikh Abdul-Jabbar

KARANTA: Shin Kun San Cewa Zaku Iya Amfani Da Bawon Ayaba Ku Wanke Hakoran Ku Suyi Haske?

KARANTA: El-Rufai Ya Bada Umurnin Rufe Makarantu 13 a Kaduna Litinin,


Jaridar Libert ta rawaito cewa, Maharan sun afka wa wannan unguwa ne cikin dare suna harbe-harbe ta ko ina don tsorata mutane sannan suka dunguma zuwa gidajen mutane suna sace su.


” Wannan salo na yin garkuwa da mutane ya bamu tsoron gaske, domin don ka garkame gidan ka da kwaɗo ko ka saka waya a saman katangar duk ba wani abin damuwa ba ne gare su. Katanga suke fasawa ko kuma ma bangon ɗakin ka ta waje sai su rusa shi su shigo maka daki.

[Related Posts]
Mumbai
Kolkata
Bangalore
Previous Post Next Post