Wannan Hadin Na Amare Ne Zalla Da 'Yan Matan Da Zasuyi Aure


Wannan hadin na musamman ne domin amare da 'yan mata wanda zasuyi aure. 
A'uzu billahi minasshaidanirrajim bisimillahir rahmanirrahim! Wasallahu Ala Nabiyyina Muhammad wa'ala-alihi wasahbihi ajima'in, Wa-man tabi'ahum bi ihsanin ila yaumiddin wa-ba'ad.


Wannan hadin yana da mahimmanci sosai, Idan kina sounds ki matse gabanki to kiyi wannan hadin Kisha mamaki domin karin bayani ga video nan na ajiye muku domin ganin cikakken bayani akan yadda zakuyi wannan hadin. Ga abubuwan da zaki bukata domin yin wannan hadin: 

(1) kwallon mangwaro

(2) zuma 

(3) khaltuffa

(4) garin bagaruwa

(5) ruwan kankana


Idan duk kinsamu wannan kayan hadin da muka lissafa, shi kwallon mangwaro sai ki shanya ya bushe sai ki dake shi yayi gari sai ki hada da Zuma kiyi matsi dashi, zaki barayin yayi kamar 4hrs a gabanki.

Bayan haka sai ki samu khaltuffa ki saka a ruwan dumi ki sami auduga ki ringa wankewa. Bayan haka sai kisamu garin bagaruwa ki dafa sai ki zauna a cikin ruwan Kamar na tsawon minti 20, sannan sai ki samu ruwan kankana kadan ki tsane shi da auduga sai kisa a gaban naki ki barshi na tsawon Kamar minti 10 sai kicire.

Domin karin bayani sosai akan yadda zakuyi wannan hadin ku kalli wannan video.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post