Domin Karin Girman Hips Kuyi Wannan Hadin


Duk macen dake son hips Ko take son Karin girman su, kiyi wannan hadin kisha mamaki. 


KARANTA: Indai matsala sanyin mara ne to daga yau tazo karshe

KARANTA: Wannan Hadin Na Amare Ne Zalla Da 'Yan Matan Da Zasuyi Aure

KARANTA: Yadda Zaki Kula Da Lafiyar Nonon ki Da Kanki Batare DA Kinje Asibiti Ba


Zan ajiye muku video ku kalla domin samun karbi bayani akan yadda zakuyi wannan hadin a Karshen wannan rubutun 


Ga duk macen dake son ta Kara girman kugun ta to ki nemi wadannan abubuwan Kamar haka:


(1) karas

(2) Kwai (dafaffen Kwai) 

(3) pear (avocado)

(4) kwakwa


Idan kin hada wannan kayan da muka lissafa, zaki yanka pear dinki ki cire kwallon sai ki yanka karas da kwakwa da dafaffen kwan ki, sai ki cakuda su waje daya sannan ki markada a blender kisamu Kofi ki juye kisa sugar ki rinka sha sau biyu a rana(safe da yamma), zaki iya sakawa a fridge yai sanyi sai kisha.

Ga video din da nace zan ajiye mukuSuleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post