Yanzu-yanzu Shugaban Buhari Ya Nada Sabon Shugaban Sojojin NajeriyaSHUGABAN KASA BUHARI YA NADA SABON SHUGABAN SOJOJI


KARANTA: An Kashe 'Yan Bindiga 10 A Zamfara

KARANTA: 'Yan Bindiga Sun Kai Hari A Suleja, Sun Kashe Mutane 3 Sun Sace Wasu 12

KARANTA: An Kashe 'Yan Bindiga 10 A Zamfara


Babban kwamandan hafsoshin sojojin tarayyar Najeriya, Shugaba Mohammadu Buhari ya nada Manjo Janar Farouk Yahaya a matsayin sabon shugaban hafsan sojojin kasar (COAS).


Kafin nadin nasa, Manjo Janar Yahaya ya kasance Babban Kwamandan Runduna ta 1 na Sojojin Nijeriya kuma shi ne Kwamandan mai kula da ayyukan ta'addanci na tayar da kayar baya na rundunar soji a yankin Arewa maso Gabas mai suna Operation HADIN KAI. Wannan nadin ya biyo bayan rasuwar tsohon shugaban sojan wato Attahiru wanda ya mutu a makon jiya a sakamakon Hadarin jirgin sama. 

Sanarwa:

Daga


ONYEMA NWACHUKWU

Birgediya Janar

Mai rikon mukamin Daraktan Tsaro

27 Mayu 2021

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post