Ladan Da Mace Take Samu A Wajen Mijinta Bayan Tayi Aure


LADAN DA MACE TAKE SAMU A GIDAN MIJINTA BAYAN TAYI AURE

KARANTA: Mata shin sau nawa kuke duba lafiyar farjinku a rana, ga wasu hanyoyi da zasu taimaka muku

KARANTA: Wasu hanyoyi 8 da zaka kiyaye lafiyar maniyyinka

KARANTA: An gargadi mata da su daina aske gashin gaban su, domin hakan yana jawo matsala ta kiwon lafiya


Assalam Alaikum warahmatullah wabarakatuh! Yau a cikin shirin mun kawo muku wasu jerin lada da mace take samu all wajen mijinta bayan tayi aure. Gasu Kamar haka:

1.Idan kikayi aure daga lokacin da kikayi sallah Allah zai baki lada dubu 1000.


2.idan kika kalli fuskar mijinki kikayi farin ciki Allah zai baki ladan zikiri goma 10.


3.idan kika shafi fuskar mijinki Allah Zai baki lada biyar 5.


4.idan mijinki ya rungume ki Allah zai baki lada goma.


5.idan mijinki yayi miki kiss sumbata Allah zai baki lada ashirin.


6.idan mijinki ya kwanta dake sau daya tak Allah zai baki lada yafi duniya da abin da yake cikinta.


7.idan kikayi wankan janaba Allah zai gafarta miki zunubanki da wanda kikayi da wanda zakiyi a gaba.


8.idan kika sami ciki kullum za'a rubuta miki ladan azumi da daddare shi kuma mijinki ladan sallah tahajjud da jihadi fisabilillah.


9.idan kika fara nakuda duk numfashi daya Allah zai baki ladan kamar kin 'yanta bawa guda daya.


10.kina haihuwa ALLAH zai gafarta miki kamar yau kika zo duniya.


11.idan kika fara bawa danki nono duk tsotsa daya da yayi Allah zai baki ladan kamar kin 'yanta bawa har ki yaye shi.


12.idan kika yaye danku Allah zaice da mala'iki ku shaida na gafartawa wannan mata da mijinta.


13. kwana daya da kikayi a gidan mijinki Allah zai baki ladan kamar kin 'yanta bayi dubu .


14.idan kika fara share dakinki Allah zai baki lada goma, daraja doma, a gafarta miki har sau goma.


15.idan kina yin sharar dakinki kina ambaton Allah, to Allah zai baki ladan yawan tsintsiyar hannunki.


16.idan kika yiwa mijinki abinci me dadi to duk girki daya Allah zai baki ladan hajji da umara kyauta.


17.idan kika bawa mijinki ruwa cikin ladabi Allah zai baki ladan azumin shekara daya.


Ya Allah duk wanda yayi sharing wannan tunatarwa zuwa groups kabashi mace tagari ko mace kabata Miji nagari.

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post