src='https://pagead2.googlesyndication.com/pagead/js/adsbygoogle.js?client='/> Buhari, wasu mutanen basa ganin Alherin Gwamnatina, komai mukayi sai su kushe - Android Pols - latest news, natural remedies, and entertainment

Buhari, wasu mutanen basa ganin Alherin Gwamnatina, komai mukayi sai su kushe


Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa wasu mutanen basa ganin Alherin Gwamnatinsa.


KARANTA:Cutar Corona Ta Kashe Fiye da Muatne Dubu 4,000 a rana daya a Indiya

KARANTA:Maza masu dogon hanci sunfi girman azzakari, masana kimmiya

 KARANTA: Banyi bude baki ba na Sadu da Matata, ya matsayin Azumi na yake?


Yace ko da sun yi abin kirki basa yabawa.

Ya bayyana hakane yayin karbar kwamitin tattalin arziki a fadarza, Shugaban yace zasu baiwa bangaren noman rani muhimmanci. A cewar Jaridar Muryar 'Yanci. 

Shugaba Buhari yace, sun rufe iyaka, aka samu wasu manyan motoci da shinkafa , yacewa Shugaban Kwastam a kwacesu a sayar da shinkafar da motocin a saka a Asusun gwamnati, yace amma duk da haka basu daina ba.

Yace an hana shigo da makamai, yace duk wanda aka gani da AK47 a kashe amma shima basu daina ba, yace ya kamata ace mutane suna nuna kishin kasa.


Related Posts:
Previous article
Next article

Leave Comments

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel