GWAMNAN KANO ABDULLAHI UMAR GANDUJE YA GABATAR DA AHMED MUSA


GWAMNAN KANO ABDULLAHI UMAR GANDUJE TARE DA MATAIMAKIN SA NASIR YUSUF GAWUNA SUN KARBI AHMED MUSA

Yau dai ta tabbata cewa Ahmad Musa ya sake zama dan wasan kungiyar kwallon kafa ta kano pillars a Karo na biyu. Idan baku manta ba a shekarun baya dai shi Ahmad Musa ya buga wasa a wannan kungiyar ta kano pillars kafin ya tsallaka kasar turai.

Ahmad Musa dai ya daga riga mai lamba 7 Sannan kuma ya rattaba hannu a kungiyar ta Kano Pillars har zuwa Karshen wannan kakar da muke ciki.
Muna yimasa fatan alheri

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post