AN TSAYAR DA WASA SABODA A BAWA WANI DAN WASA MUSULMI DAMAR BUDE BAKIWannan shi ne abin da ya sa kwallon kafa ya zama abin birgewa."


Wesley Fofana ya nuna godiyar sa bayan an ɗan dakatar da wasan da Kungiyar sa ta Kara tsakanin Leicester City da Crystal Palace don ya samu damar yin buda baki a cikin watan  Ramadan. 


Ɗan ƙwallon Leicester City Wesley Fofana ya yi buɗa baki yayin da suke tsaka da buga wasan Premier League da Crystal Palace a daren Litinin. 


Kuna iya yin ƙwallo da azumi kuwa?

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post