ALAMOMIN MACE MAI LAFIYA

Yau insha Allah zakuji wasu alamomin lafiyayyar mace guda 10, wanda ya kamata ace kun san su. Wadannan alamomin sune kamar haka gasu zamu lissafo;


1. LAFIYAYYAR MACE;

 Itace wacce Take Dauke da Damshin Farji wanda a turance ake Kiransa da (Flora), Wannan Damshin Farji shine Tarko kuma me tsaron gidan farji da ke Kame duk wata cuta da zata cutar da farjinta sai ya kameta ya kasheta


2. LAFIYAYYAR MACE;

 Itace da zarar ta Ji zantuka na motsa sha'awa zata Ji sha'awa ta motsa mata, kuma farjinta zai jike


3. LAFIYAYYAR MACE;

 Itace take dauke da cikakkiyar sha'awa a lokacin da ta ga mijinta Ko taga Namiji ko da bai tabata ko ta taba shi ba


4. LAFIYAYYAR MACE

 Itace take fitar da wani ruwa me kamar majina bayan ta gama Al'ada musamman in ita budurwa ce ko marar aure, wannan ruwan me kamar majina ba na ciwo bane hakan yana nuna cewa tana sake kwaikwaye, wanda a turance ake kiransa da ovulation! Wadannan kwaikwayen suna mutuwa ne Saboda ba namijin da ya kusanceta da zai bata ciki, toh idan suka jira kwan namiji bai zo ba sune suke fitowa kamar majina-majina bayan sun mutu


5. LAFIYAYYAR MACE;

 Itace take jure adadin jima'i ko da sau bakwai ne a kowanne dare daya Baza taji ya isheta ba. 


7. LAFIYAYYAR MACE;

 Itace farjinta yake cike da nama Dum-dum, ba kofa zududu ba kamar tiyo ba tusar gaba yayin jima'i kuma in ana Jima'i da ita tana fitar da wani farin ruwa me dauke da maiko da santsi me dumi. 


8. LAFIYAYYAR MACE; 

Itace take yin inzali  me malalowa fari fat kamar madara kuma me Sanyi da maiko a cikin sa, takan kawo shi cikin kowanne minti biyu in ana cikin yin jima'in


9. LAFIYAYYAR MACE;

 itace take da rijiya gaba uku tare da murfinta da kwadonta hade da dan makulli a ciki "open and close" a cikin farjinta, hmm ita lafiyayyiyar ta san wannan


10. LAFIYAYYIYAR MACE;

 itace in mijinta yana saduwa da ita take jin dadin jima'i da kuma gamsuwa yadda ya kamata. 

Wannan sune kadan daga cikin alamomin lafiyayyar mace, idan kunada wasu alamomin wanda bamu lissafo su ba zaku iya aiko mana dasu ta comment.

 Mungode 

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post