Sirrin Yadda Ake Haddace Ko Wani Irin Karatu Na Boko Da Islama — Android Pols - Android Pols - latest news, natural remedies, and entertainment

Sirrin Yadda Ake Haddace Ko Wani Irin Karatu Na Boko Da Islama — Android Pols

Sirrin Yadda Ake Haddace Ko Wani Irin Karatu Na Boko Da Islama
Sirrin Yadda Ake Haddace Ko Wani Irin Karatu Na Boko Da Islama  


Duk mai bukatar idan yayi karatu yazauna a kansa har karshen rayuwarsa, to yayi wannan aikin wallahi tallahi billahil'azeem ko baka gane karatu kayi wannan aikin sai kaga abun mamaki 


Yadda Ake 

Ana rubuta wannan ayar nan 

وَعَلَّمَكَ مَا لَمْ تَكُن تَعْلَمُ 

Kafa 41 


Idan aka wanke rubutun sai a jefa Mazarqwaila acikin rubutun. Sai a barshi ya kwana da safe kafin aci komai sai asha


Insha Allahu duk abinda aka karanta za'a haddace Kuma bazai zube ba.


Related Posts:
Previous article
Next article

Leave Comments

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel