ZoyaPatel
Ahmedabad

MAGANIN KARIN GIRMAN NONO

MAGANIN KARIN GIRMAN NONO
MAGANIN KARIN GIRMAN NONO 


Ku samu  garin hulba da garin shammar da zuma se ta rinka sa cokali dai dai na kowannen su a ruwan ta tafasa idan ta sauke se ta tace tasa zumar nan tasha. 


Sannan ki samu man hulba idan kin gama shan wannan in za ki kwanta sai ki shafa man hulba a nonon ki sakat breziya me.  Insha Allah indai kika juri yin hakan insha Allah zaki gode min. 


Amma shi wannan haɗin sape da rana da yamma ne ake yi, indai kina son samun sakamako mai kyau.  kafin nan da Wata 4 za ki samu canji sosai. 


Domin wannan haɗin nayi amfani dashi nima a lokacin bai wuce saura wata 1 biki na ba kuma yamin maganin girman nono da aiki kuma kaga shine beda wani side effect sema lafiya da zai kara.


[Related Posts]
Mumbai
Kolkata
Bangalore
Previous Post Next Post