Alamomi 10 NA Yadda Ake Gane Mace Harija — Android Pols

Alamomi 10 NA Yadda Ake Gane Mace Harija
Alamomi 10 NA Yadda Ake Gane Mace Harija 



Shin ko kunsan yadda ake gane mace harija? Yaya ake gane mace harija, Menene alamomin mace harija? Wannan sune Tambayoyi mafi shahara da yawancin mutane ke yi. 


Zaku ji ana ta cewa HARIJA wasu sun san ma'anar wasu basu sani ba. Bari na kawo muku ma'anar harijar mace a takaice kafin na fada muku alamomin su. 


Ita dai Harijar mace ita ce wacce bata ƙoshi ko gajiya da jima'i, a duk lokacin da sha'awar mijinta ya kama ta so take a sadu da ita. Tana so a rana a sadu da ita a kalla sau 5 ko sama da haka. Irin wannan matan idan basu samu gwarzon namiji irinsu ba sai kaga auren baya karko saboda basa samun biyan bukata da gamsuwa daga wajen mijinsu. 


Kamar yadda wasu masana ilimin jima'i suka bayyana akawai alamomin da ake gane mace Harija kamar haka ;


1. Mace mai ƙiba, alama ne dake nuna tana da jarabar son jima'i a koda yaushe, sai dai idan bata da lafiya ko kuma bata samu gwarzon namiji ba. 


2.Mace mai jan ido, wannan yana daga cikin manyan alamomin harijar mace. An ce irin wannan matan idan za'a kwana a yini ana saduwa dasu basa gajiya. 


3. Mace mai ƙarfin nishi a lokacin jima'i, wannan alama ce ta badini, domin sai masu aure ne za su gane hakan. Idan matarka tana da karfin nishi yayin da kuke kwanciyar aure alama ne dake nuna harija ce. 


4. Mace mai yawan shafa gabanta, shima wannnan alama ne da sai namijin dake da aure zai gane, musamman idan bata samun gamsuwa daga mijinta zaka ga tana yawan shafa gabanta. 


5. Mace mai yawan zufa (gumi), shima wannnan alamu ne na zahiri da ake iya gane mace na da karfin sha'awa. 


6. Mace mai yawan fushi; itama mace mai yawan fushi da bacin rai ko ba'a yi mata laifi ba. 


7. Mace mai bacci; Masana sun ce idan mace na yawan kebewa a daki ita kadai, ko kuma mai nacin bacci. 


8. Mace mai yawan bahaya (toilet), ba zan ce komai anan ba, kuna iya kara bincike akan wannnan 


9. Mace mai yawan son hira da maza, idan kaga mace na son kula maza, da shiga cikin maza a yi hira shima alamomin harijar mace ne. 


10. Mace mai yawan sumbatu yayin Jima'i. Kamar irin na baya ne, kodayake ance akwai bambanci tsakanin nishi da sumbatu. Wanda suka san hakan sun sani ba sai na yi bayani ba. 


Wannan dai sune alamomin harijar mace kamar yadda wasu masana ilimin jima'i suka bayyana. Shin bayan wannnan alamomin da muka bayyana kuna da wasu ne? Ku bayyana mana su a kasan wannan video. 


Zamu ɗauki ɗaya bayan ɗaya mu yi bayani dalla-dalla nan gaba kaɗan a jira mu...



Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post