Amfani Ganyen Yadiya Ga Lafiyar Dan Adam

Amfani Ganyen Yadiya Ga Lafiyar Dan Adam
Amfani Ganyen Yadiya Ga Lafiyar Dan Adam 



Yadiya da Kuli-kuli abinci ne ga mutanen arewacin  Najeriya Yadiya ganye ne mai amfani a jikin dan adam.


Ganyen Yadiya ganyene launin kore wanda yake tsirowa aana samun sa a mafiyawan jihohin arewacin Najeriya. Yadiya tana tsirowa ta yadu akan doron kasa bata damu da ruwan sama ba, takan tsiro ne ko ba ruwan sama a lokacin rani.


Ana shanya ganyenta idan ya bushe a dake a maida shi gari, sai a rinka sanya cokali daya karami a cikin kunu mai dumi a sha.

Domin maganin  

Hawan jini

Ciwon daji na fata

Iskan dake kumbura jiki.

Kumburi da cwon ciki

Maganin guba (Poison)

Maganin dafin maciji.

Maganin sanyin mata na syphillis.

Maganin ciwon mara da zafin fitsari ga maza da mata.

Maganin raunin mazakuta ga namiji.

Kurajen cikin baki dana harshe 

Karamcin sinadirran Vitamins.

Karin jini da karfin jiki

Maganin basir mai tsiro.


Ana amfani da ruwan bayan an dafa domin warkarda gembo a jiki. Ana wanka da ruwan ganyen Yadiya domin  maganin karzuwa da kurajen fatar jiki.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post