Yadda wani sabon aure ya mutu bayan amarya ta gano Mijin dan-luwadi ne

Yadda wani sabon aure ya mutu bayan amarya ta gano Mijin dan-luwadi ne
Yadda wani sabon aure ya mutu bayan amarya ta gano Mijin dan-luwadi ne

Auren kasa da wata daya ya wargaje bayan da amarya ta fuskanci Mijin dan Luwadi ne 

Auren wata 1 ya wargaje bayan da amaryar ta gano Mijin da ta aura dan-luwadi ne. Matar ta ce tunes farko bata san yanayin wannan halayyar ba domin da ta sani tun asali ba za ta aure shi ba.

Jama'a dai na cigaba da bayyana ra'ayoyinsu kan lamarin, wasu na bata shawarar ta hakura a zauna tunda sun riga sun yi auren wasu kuwa na ganin matakin da ta dauka yayi daidai.

Shin wane shawara za ku bata, kuna ganin a ci gaba da zama da dan Luwadi ko matakin da ta dauka na rabuwa dashi ne yafi?

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post