Matar Aure Ta Kama Mijinta Yana Kwanciya Da Mahaifiyarta A Nasarawa

Matar Aure Ta Kama Mijinta Yana Kwanciya Da Mahaifiyarta A Nasarawa

Matar Aure Ta Kama Mijinta Yana Kwanciya Da Mahaifiyarta A Nasarawa 


Matar Aure Ta Kama Mijinta Yana Kwanciya Da Mahaifiyarta A Nasarawa 


Wata matar aure mai suna Doris na ikirarin mijinta yana cin amanar ta inda yake yin muamala da mahaifiyarta. Ta gano hakan ne lokacin da Yaron su mai shekara 6 ya kama mahaifiyarta da mijinta dan shekara 46. 


An rawaito mahaifiyar Doris mai suna Madam Cynthia bata Karyata muamala dake tsakaninta da sirikinta ba lokacin da yarta Doris ta tunkareta da maganar. Ta bayyanawa yarta cewa tana da dangantaka da mijinta tun kafin su yi aure kuma babu wata soyayyar jindadi da ta taba samu tsawon shekara 20 tun bayan rabuwarta da mijinta. 


Madam Cynthia tace; 

"Mijina ya mutu shekara 20 da suka gabata kuma ban kara samun namijin da nake burin samu ba har sai da na hadu da Joseph(sirikinta). Mutumin kirki ne kuma ya iya komai akan gado."


Yana gamsar dani a kan gado, ina jindadin da bantaba ji ba, bana son yin kewarsa, saboda irin kuzarinsa da iya jima’insa nasa ya aure ki (Doris). Ni ce nasa ya aure ki don kema ki dandana irin dadin yadda ya iya saduwa. 


Ita dai Doris yar kimanin shekara 20 ta auri Joseph wanda ma'aikaci ne a wani kamfani mai zaman kansa wanda tun asali saurayin mahaifiyarta ne. Sun yi aure da Doris lokacin da take karatu a Jami'ar gwamnatin jihar Nasarawa dake Keffi. Tun a lokacin ta san abinda ke tsakanin mijinta da mahaifiyarta hakan yasa bata dawowa gida ko bayan hutu tana yin rayuwa a Keffi. 


Lamarin dai ya fito fili lokacin da Madam Cynthia ta kai ziyara gidan yarta dake Nyanyan a karamar hukumar karu a jihar Nasarawa. Joseph da sirikarsa sun yanke shawarar yin saduwa tsakaninsu a yayin ziyarar wanda akai rashin nasara dansa mai shekara 6 ya gansu wanda ya fito yana fadar abinda ke faruwa. 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post