Labaran Duniya
Labaran Kannywood
Innalillahi Wa'inna Ilaihin Rajiun: Fitacciyar jaruma a shirin Dadin Kowa Fatima Yakasai Ta Rasu
Sunday, February 11, 2024
0
![]() |
Fatima Bintu Dadi kowa |
Fitacciyar jaruma a shirin Dadin Kowa Fatima Yakasai Ta Rasu
Allahu Akbar! Allah ya yi wa Fatima Yakasai (Bintu ta cikin shirin 'DaÉ—in Kowa' na Arewa 24 TV) rasuwa a ranar Lahadi.
Yan uwan marigayiya Bintu Dadin Kowa sun tabbatar wa da Freedom Radio rasuwarta, kuma ana sa ran za a yi jana’izarta a Kano a yammacin Lahadi.
Jama'a na ci gaba da bayyana alhinin su kan rasuwar jaruma Fatima, musamman abokan aikinta irin su Fauziyya D Sulaiman wacce ta bayyana rasuwar Fatima ta shirin Dadinkowa mai dogon Zango a matsayin babban rashi.
Muna addu’ar Allah ya gafarta mata amin.
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment