Hadin Matse Gaban Mace Da Bawon Ruman

Hadin Matse Gaban Mace Da Bawon Ruman
Hadin Matse Gaban Mace Da Bawon Ruman 


Hadin Bawon Ruman (MAI ZOBE)

Wannan wani hadine wanda akasari larabawan Dubai sukafi amfani dashi domin sanin mahimmancinsa. Shi dai wanne hadin ana yin sa don mate gaban mace, duk irin yadda mace gabanta ya bude wannan hadin zai taimaka mata. Ki samu wannan abubuwa:


 • Kwallon mangwaro
 • Bawon ruman
 • Zuma

Zaki shanya bawon ruman da kwallon mangwaro, a fasa dan dake ciki dashi zakiyi amfani. Idan sun bushe sai ki daka ki kwaba su da wannan zuma sai ki rinka matsi. Bayan wani dan lokaci sai ki wanke.


Wannan hadin yana matse gaban mace, kuma yana saka gaban mace ya rinka kamshi.


Hadi Na Musamman (MAI TAGUWA)

 • Man tafarnuwa
 • Man zaitun
 • Zuma


Ana hadasu guri guda. Sai ki rinka sawa a gabanki. Yana matse gaban mace sosai da kara ni'ima. 


Hadin Nikakken Ridi (DAGA NI SAI KE)

Wannan hadin na musamman ne, ki samu wadannan abubuwa;


 • Ruwan kwakwa
 • Nikakken ridi
 • Garin-dabino
 • Madara ta ruwa


A hadesu, guri guda a dama, miji zai sha, mace ma zata sha.


Hadin 'Ya'yan Bagaruwa (MAI SIKELI)

 • 'Ya'yan bagaruwa ta makka
 • Garin baure


Za a sayo 'ya'yan a hada da madara da garin baure a rinka sha.


Wani Hadin Kankana (SAKASHI RAWA)

Wannan hadin yana gigita mai gida. Kankana zaki matse ruwanta, mace zatayi matsi dashi. Idan ya samu kamar minti goma sai ki wanke. Yana kara ni'ima sosai.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post