Yadda Ake Iya Gane Namiji Mai Babban Azzakari

Yadda Ake Iya Gane Namiji Mai Babban Azzakari

Yadda Ake Iya Gane Namiji Mai Babban Azzakari


Hanyoyin Yadda Ake Iya Gane Namiji Mai Babban Azzakari 


Shin ko kunsan alamomin yadda ake iya gane namiji mai girman azzakari wanda kuma zai iya Jima'i da iya sarrafa mace a yayin kwanciyar aure yadda ya kamata?  Idan har baku sani ba ku nutsu don ku sani.


Masana ilimin jima'i sun bayyana yadda ake iya gane namiji mai girman azzakari ta hanyoyi 3, don haka matan dake bibiyarmu sai ku nutsu da kyau domin kuwa wannan darasin naku ne, kuma zai taimaka muku wajen sanin yadda maza suke.


1) Digit Ratio, wannan shine sahihiyar hanya mafi shahara da inganci da masana ke amfani da ita wajen sanin irin girman azzakarin da namiji ke dashi ba tare da an Kalli azzakarin nasa ba. Abinda ake nufi anan shine bambancin dake tsakanin yatsan hannu na index da ring idan basuda bambanci tsawo sosai ko kuma kusan kansu daya to alama ne dake nuna namiji na da girman azzakari.


Amma kuma idan index da ring suna da bambanci tsawo, ma'ana idan daya yafi daya girma sosai, to alama ne dake nuna cewa namiji baida girman azzakari ko kuma Tsaka-Tsaki ne. Masana da dama sun tabbatar da hakan, don haka Kada ku dauki hakan a matsayin wasa.


2) Gym (Motsa Jiki Da Yin Ball)  su wadannan abubuwan ba iya karfin azzakari suke nunawa ba suna nuna yadda mutum zai iya Jima'i da sarrafa mace a yayin kwanciyar aure, Kada ku yi mamakin jin hakan domin masu yin gyming, football suna da wani common abu 2 da babu mai irinsu wanda sune;


-karfin azzakari na gaban kwatance, idan mace ta taba yi jima’i da maza daban-daban za ta iya shaida maka karfin azzakari wajen sawa jima’i yai dadi sosai. Misali wanda azzakarin sa yake mikewa sosai da sosai kamar sanda da wanda baya mikewa kamar sanda bazaka hada dadin jima'in su ba. Wannan yasa masu motsa jiki kamar Ball ko gyming suka fi iya Jima'i. Ba wai ana nufin sauran mazan da basa training basuda karfin azzakari bane sai dai masu yin sun fi karfin azzakari. 


3) Girman Kafa, Girman Hannu ko girman Hanci. Wadannan gabobin 3 ana matukar amfani dasu wajen sanin yadda girman azzakari namiji yake, domin masana sun yi bincike akan group na maza da yawa kafin su bayyana hakan, wanda bayan gama bincike suka tabbatar da cewa mazan da suke da babbar kafa manyan tafukan hannu da babban hanci to yawancin su babban azzakari ne dasu sosai. 


Wannan sune wasu daga cikin alamomin yadda ake iya gane namiji mai babban azzakari da za mu iya kawo muku a wannan darasin. Alamomi suna da yawa amma don Kada rubutun yai tsayi dole mu dakatar anan sai zuwa gaba za mu dora. 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post