Yadda Ake Gane Sihiri Ya Karye

Yadda Ake Gane Sihiri Ya Karye
 Yadda Ake Gane Sihiri Ya Karye


Sirrin Karya Sihiri Kowane Iri Cikin Yardar Allah 


Duk wanda ya sakaka a gaba da yi maka sihiri, ka jarraba wannan sirrin insha Allah sai kafi karfinsa. Duk irin kullin da yai maka sai kafi karfinsa domin duk abinda yai maka sai kafi karfinsa kuma abin zai koma kansa. Kuma duk mutumin dake fama da sihiri yai wannan abinda zan sanar daku zai warware da ikon Allah. 


Mutumin dake ganin kamar an yi masa sihiri ko harkokin sa sun tsaya basa tafiya yadda ya kamata, ko kuma wasu abubuwa da yake gudanarwa na yau da kullum sun tsaya ko rashin cigaba ko lalacewar abubuwan da yake yi. 


Wanda anmasa sihiri harkoki sun tsaya chak da harkokinsa suna tafiya amman yanzu ya daina tafiya sai yayi wanan aiki zai samu biyan bukata insha Allah. 


Yadda Ake Gane Sihiri Ya Karye

Ana rubuta falaki da nasi kafa 11 sai a samu garwashi 3 asa a ciki a tace a dauka asha ai wanan aiki zuwa kwana 3 ko wani kalan sihiri aka maka inshallahu zai karye. 


Kuma yadda zaka gane sihiri ya kare shine, zaka daina jin abubuwan da kake ji a jikin ka, sannan kuma harkokin da kake yi na yau da kullum za su daidaita a samu cigaba sosai. 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post