Yadda Ake Gane Alamomin Mace Mai Dadi

Yadda Ake Gane Alamomin Mace Mai Dadi

Alamomin Mace Mai Dadi


Yadda Ake Gane Alamomin Mace Mai Dadi

Yana da muhimmanci ku sani yanayin sha'awar jima'i ga mutane ya bambanta da yadda kowane dan adam ke ji, kuma kowace mace daban take na yanayin yadda take jin sha'awa da kuma abubuwan dake saka taji sha'awa. 

Kuma ba zai yiwu kace abinda ke birge ko saka wannan taji dadi shine zai saka waccen ba domin kuwa kamar yadda na fada kowace mace da yanayin abinda ke saka ta yi dadi. 

Amma duk da haka masana Jima'i sun bayyana wasu alamomi da ake iya gane macen da za ta iya yin dadi a yayin Jima'i. 


Alamomin Mace Mai Dadi 

Kamar yadda masana suka bayyana babu wasu tabbacin alamomi na kai tsaye da za su bayyana maka alamomin mace mai dadi, amma sun bayyana wadannan alamomin wanda duk macen dake dasu tabbas za ta yi dadi, gasu kamar haka;

1) Jan idanu, idan kaga mace mai Jan idanu alamu ne dake nuna cewa dadi za ta yi, amma kuma ana iya samun wata macen da Jan ido amma kuma sam bata damu da jimai ba. 

2) Mace mai yalwar gashi, masana sun kara da cewa idan mace na da yalwar gashi alama ne dake nuna tana zata yi dadi. 

3) Mai manyan lebe, idan mace tana da manyan lebe alama ne dake nuna zata yi dadi da kuma son jimai. 

4) Siririyar Mace, wasu suna raina mata masu tsayi, amma fa wajen jima'i suna bada mamaki sosai. Kuma suna dadi da gamsar da namiji yadda ya kamata. 

Wannan wasu ne daga cikin alamomin mace mai dadi, yana da muhimmanci ku sani duk wadannan alamomin da muka bayyana akwai matan da suna dasu amma kuma sam basuda wani dadi a fagen Jima'i. Allah ne masani kan macen da take da dadi ko akasin hakan. 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post