Yadda Ake Gane Alamomin Harijin Namiji

Yadda Ake Gane Alamomin Harijin Namiji

Alamomin Harijin Namiji 


Alamomin Harijin Namiji: Namijin dake yawan son yin Jima'i ko yin istimna'i don biyawa kai bukata 


Hariji kalma ce da wasu suke amfani da ita don kwatanta yanayin da wani ke da matsala wajen yawan sha'awar jima'i, ko abinda yai kama da hakan. Ana samun maza da suke da son yawan yin jima’i, shiyasa ba kowace mace ke iya jurewa da zama da namiji hariji ba sai dai Idan itama harijar ce. Ku kalli wannan VIDEO don Karin bayani 

Da yawa daga cikin mata har da maza suna yawan tambaya ko ana iya gane wasu alamomin namiji hariji? Eh, ana iya gane namiji hariji idan yana da wasu alamomin da za mu bayyana muku su a wannan darasin na yau ko kuma ku saurari wannan VIDEO

Duk hariji ko namiji ko mace sun san kansu ba sai an bayyana musu ba saboda dabi'u da suke yi zai tabbatar da hakan. Sai dai wannan na iya haifar da matsala a lafiyarsu, dangantaka, aiki, ko wasu fannonin rayuwarsu musamman idan basuda aure. 


Alamomin Harijin Namiji 

Idan namiji hariji ne za'a same shi da tsanin jarabar son jima'i da halayen jima'i na tilastawa, yawan jima'i, ko sha'awar jima'i. Wasu alamomin harijin namiji sune:

- Son yin Jima'i, idan yaga mace zai ta kallonta kamar ya zo ya kamata, a lokacin za ku ga idonsa yai ja kamar mai ciwon ido. A Wannan yanayin idan ka Kalli wandonsa Zaka ga burarsa ta Mike. 

- Aikata Istimna'i, yana daga cikin alamomin harijin namiji ya dinga yawan aikata istimna'i, wato yin wasa da al'auar sa don ya biyawa kansa bukata. A duk lokacin da yake kebe a daki ko bandaki sai ya biyawa kansa bukata ta wannan hanyar. 

- Karfin Sha'awa, shi harijin namiji mata basa isar sa shiyasa koda yana da mata amma bata iya gamsar dashi sai ya biyawa kansa bukata ta hanyar istimna'i ko kuma ya nemi wasu matan banza don ya sauke sha'awar sa akan su. 

Wadannan sune wasu daga cikin manyan alamomin harijin Namiji, za ku iya kallon wannan VIDEO don jin cikakken bayani. Idan kasan kana daya daga cikin masu aikata wadannan alamomin da muka bayyana ka yi kokarin ka yi aure ko a nemi taimako daga ƙwararrun likitoci wadanda za su iya gano matsalar kuma ya ba da mafi kyawun zaɓuɓɓukan magani domin wasu yawan sha'awar su cuta ne ba halitta ba.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post