Wuraren Motsa Sha'awar Mace Cikin Sauri

Wuraren Motsa Sha'awar Mace Cikin Sauri
Wuraren Motsa Sha'awar Mace Cikin Sauri


Akwai wasu wurare da zarar an tabawa mace su suna saurin tayar mata da sha'awa 


Duk namijin da yasan wuraren motsa sha'awar matarsa babu shakka zai dinga gamsar da ita duk irin yawan sha'awar da take da ita. Masana Jima'i sun bayyana wasu muhimman abubuwa da maza za su dinga yiwa matansu wanda ke saurin tayar musu da sha'awa. 


Wuraren Motsa Sha'awar Mace Cikin Sauri

1. Cikin leben kasan baki

Bakin mace wuri ne da ke saurin aika sako zuwa kwakwalwa, kuma yana saurin motsa mata da sha’awa. Ba wai na sanar da ku wannan wurin sai kuma ku rika nacewa wajen tsotsar leben matanku ba, hakan zai sanya ta ji ka gundure ta, lokaci zuwa lokaci za ku rika tsotsar wajen kasan lebe.

A jikin lebe akwai wadansu kananan jijiyoyi wadanda suke motsa sha’awa cikin karamin lokaci. Domin lebe na daga cikin wuraren dake motsa sha'awar mace. Dole ne ma'aurata su iya salon yadda ake shan lebe domin isar da sakon jindadi tsakanin ma'aurata. 

Yadda za ku yi: A lokacin da kake son motso da sha’awar matar ka, sai ka tura leben kasan bakin matarka cikin bakinka, sannan ku rika amfani da tsinin harshenku kuna wasa da shi a kan fatar leben mai dauke da tarin kananan jijiyoyi masu isar da sako ga kwakwalwa. Za ku ci gaba da zuwa da dawowa da harshenku, inda hakan zai sanya matarka ta tafi wata duniya cikin jin dadi. Zai rika jin kamar ana yi masa susa mai dadi a bakinsa ne.

Wani abu da nake so in ja hankalinku shi ne, ku rika kula da bakinku, ma’ana ku tsaftace shi ta hanyar goge bakinku sau biyu ko uku a rana, ko kuma daf da lokacin da kake so ka sumbaci matar ka don kada ta rika jin kyamarka, idan har kuna so tsotsar lebe ya kara armashi, to za ku iya sanya minti mai zaki a bakinku, walau lokacin da kuke tsotson ko kuma kafin, hakan zai sanya yawun bakinka ya kasance cikin zaki da kuma kamshin mintin.

2. Gaban Wuya

Yawancin mata ba su da masaniyar cewa wuya na daga cikin wuraren motsa sha’awar mace, wadanda suka sani kuma sun fi mayar da hankali wajen shafa gefen wuya ne, amma a zahirin gaskiya wurin da ya fi motsa wa mace sha’awa a wuya shi ne gaban wuyansa daidai saitin makogwaro, domin akwai kororon da ya wuce har zuwa cikin ciki, kuma wannan kororon yana dauke da jijiyoyin kanana da kai tsaye suke tura sako ga kwakwalwa, sannan suna taka muhimmiyar rawa wajen motsa sha’awar mace. Wani masanin magani dan kasar China mai suna Mantak Chia, ya bayyana makogwaro yana dauke da jijiyoyin da suke da kusanci da gabobin sha’awa.

Yadda za ku yi: Ka kwantar da matarka a kan filo kamar yadda ake kwantar da jariri, wato ya kwanta da bayansa kansa ya kalli sama, hakan zai ba ku damar ganin ko’ina a wuyanta. Daga nan ka yi amfani da harshenka wajen lashe wuyanta, musamman ma kan makogwaronta, daga nan ka ci gaba da wasa da harshenka a wuyansa har zuwa daidai habarta. Za ka iya amfani da hannunka wajen yi wa wuyan tausa, musamman ga macen da take da bayyanannun jijiyoyi a wuyansa ko kuma makogwaron wuya.

3. Cibiya

Cibiya wani wuri ne na matattarar sha’awar dan Adam, amma maza ba su cika mayar da hankali wajen amfani da ita wajen sosa ran matansu ba.

Yadda za ku yi: A wannan lokacin ma za ku kwantar da matanku a kan matashin kai, kanta ya kalli sama, sannan ku yi amfani da yatsunku wajen sosa masa cibiya, ko ku rika zagaya shatin cibiyar da yatsunka. Wani salo da za ku yi amfani da shi ne, amfani da harshenka wajen lashe cibiyar, sannan idan matarka na da kwarin cibiya, za ka iya zuba yawunka a ciki sannan ka rika kada harshenka a ciki, za ka ga yadda za ta rika numfarfashi da gurnani, Shima wannan wuraren motsa sha'awar mace. 

Idan ka jika cibiyarta da yawunka, za ka rika hurawa, iskar da za ta sauka a cibiyar za ta sa sha’awar matarka ta motsa. Sannan za ka iya tsotsar cibiyar ko sosa ta da hakoranka. Za ka kuma iya cizonta amma ba da karfi ba.

Wata hanya da za ka bi wajen kara rikitar da matarka shi ne, za ka iya shan kankarar ice cream, ko ruwa mai sanyi, hakan zai sanya harshenka ya dauki sanyi, idan ka dora harshenka a kan cibiyar matarka zata ji kamar ana bibration a cibiyar ta, har ba ta san lokacin da za ta rungume ka a Jikinta ba.

4-Gefen ciki

Za ka dinga shafo kuibin cikinta a hankali har zuwa wajen hammatarta za ta ji kamar ana saka mata shoking tsigar jikinta zata rika tashi taji ba abinda take bukata sai kai. 

5-Gadon baya

Shi dama jijiyar Kai sako ne Kai tsaye zuwa kwakwalwa, kuma yana daga cikin wuraren dake motsa sha'awar mace, tananan wajen za ka dinga shafa bayan ta kana yi mata tafiyar tsutsa a daidai tsakiyar bayan nata, hmm idan gwanin iya kissne take zai fara aika maki hot kisses masu zafi.

Wadannan sune wuraren mosta sha'awar mace dake saurin tayar musu da sha'awa a lokacin kwanciyar Jima'i. Da fatan ma'aurata za su kula tare da sanin wuraren da yafi mosta musu sha'awar su.

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post