Maganin cikowar gaban mace

Maganin cikowar gaban mace
Maganin cikowar gaban mace


Idan ana magana akan cikowar farji ko gaban mace, ana nufin cikowar gaban mace yayi dam da nama


Yaya ake ciko da gaban mace? Wannan itace tambaya da kullum take yawo musamman a bakin matan aure. Kai matan da suke shirin yin aure ma da Zawarawa suna neman magani kan yadda za su ciko da farjinsu. 


Ganin yadda tambaya tai yawa kan wannan maganin cikowar farji yasa nai wani bincki inda na kawo muku wata hanya mafi sauki da kuma mafi tsafta da za ku yi amfani da ita don samun biyan bukata. 


Cikowar Gaban Mace 

Idan ana magana akan cikowar farji ko gaban mace, ana nufin cikowar gaban mace yayi dam da nama, ma'ana ya kumburo. Ku sani akwai bambancin cikowa da matsewar gaban mace, don a bayyane yake saboda koda mace ta matse idan ba a cike take ba ana saka gaban namiji sau daya komai zai bude. 


Ba kamar cikowa ba da Koda yaushe mace zata jita a cike Koda za'ayi jimai da ita sau 10 a dare daya Idan mace a cike take zata gane ta hanyar saka danyatsanta a cikin farjinta zata ji nama cunkus cikin gabanta babu masaka tsinke. Saboda haka sai kiga maigida na shiga dakyar amma kuma yana jin wani irin dadi a maimakon Idan matsi ne zai shiga dakyar amma kuma zafı zai ji.


Maganin cikowar gaban mace

Sirrin cikowar gaban mace, duk mace mai aure ko wacce take shirin yin aure ta yi wannan maganin don zai amfaneta. Za Ku samu wadannan abubuwan kamar haka;


Yayan zogale 

Dabino 

Cikwui 


Ana amfani da yayan zogale wajen ciko da gaban mace, za ki hadashi da cikwui Ko da dabino ki dinga ci akai-akai. Idan kina ci ya ratsa miki jikinki za kiji hatta dan tsakan gabanki ya kara girma. Da fatan kun amfana kuma da fatan za ku yi amfani da shi.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

1 Comments

  1. Assalamu Alaikum dan Allah kunada group ne kuma dan Allah ku taimakamin da number ku sbd Annabi

    ReplyDelete
Previous Post Next Post