Hanyoyin Kauracewa Inzali Ga Namiji Kafin Gamsuwar Matarsa

Hanyoyin Kauracewa Inzali Ga Namiji Kafin Gamsuwar Matarsa
Hanyoyin Kauracewa Inzali Ga Namiji Kafin Gamsuwar Matarsa 


Sanin Hanyoyin gamsar da mace kafin ka yi inzali zai taimaka muku wajen samun jindadin matanku

 

Saurin inzali (zuwan kai) yana da sababi iri iri, kuma koma dai wane iri ne da kai ya dace ka nemi magance shi domin daɗaɗawa matarka. Akwai hanyoyin da ya dace maza su dinga yin amfani dasu domin sanin yadda za su gamsar da matansu kafin su yi inzali.

Kafin ka fara neman magani kan matsalar saurin inzali yana da kyau ka jarraba wadannan hanyoyin kamar haka;

- Ka tabbatar ka kashe mata jiki sosai ta hanyar tsotsar sassan jikinta, da ta fi jin tabi na tsawon lokaci kafin ka kusanceta (kamar irinsu, nonuwanta, kan nononta, farjinta da sauransu). Ya danganta da kalar macen.Ya rage ga miji ya gano inda tafi bukatar a taba mata, domin wasu matan kunya na hanasu fadar hakan.

- Bayan ka gano lagon matarka a wajan wasannin kafin fara jima'i, ka tabbatar ka takurawa wurin da tabawa, sha ko shafa gwargwadon yanda kaga tafi bukata har sai ta matsu dan kanta ta fara kuka tana rokonka ka shigeta. Domin a wannan yanayin tabbas bazata jima ba zata kawo kafin Kai, ya danganta da lafiyar namijin.

- Cizon harshe a yayin da kaji kana kokarin kawowa, yi kokarin kawar da hankalinka daga abinda kake aiwatarwa izuwa wani tunanin daban(wannan sai an daure)anan zakaji sperm din yana komawa.

- kokarin ciro azzakarin daga cikin farjin matarka. Idan yaso sai ka mayar da yatsunka biyu ko ɗaya a cikin farjin nata ka cigaba da sokashi kana zarewa gwargwadon yanda kakeyi da azzakarin kafin ka zareshi, bayan lafawar jin kawowar, sai ka mayar ka cigaba daga inda ka tsaya, ka tabbatar ta kawo kafin kai.

Insha Allah Idan ka iya jarraba Wannan zaka dan raka kafin ka sami magani na dindin. Ku daure ku rika yin maganin matsalarku, mata suna jin tsananin bakin ciki da tsana a duk sa'in da mijinsu ya kusance su basu sami Gansuwa ba.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post