Alamomin Mace Mai Ruwa

Alamomin Mace Mai Ruwa
Alamomin Mace Mai Ruwa


 Don Samari: Alamomin Yadda Za Ku Gane Mace Mai Ruwa


Shin ko kunsan alamomin yadda ake iya gane mace mai ruwan ni'ima? Ina samun tambayoyi sosai daga wajen maza musamman matasa dake shirin yin aure kan yadda za su gane alamomin mace mai ruwa. 


Ganin bukatar hakan yasa na gudanar da wani bincike wanda na tattaro muku wasu bayani da za ku iya gane mace mai ruwa, sai dai wadannan bayanai ba lallai ne su kasance tabbacin hakan ba. 


Alamomin Mace Mai Ruwa 

Zan kawo muku jerin wasu alamomi 10 wanda za ku iya gane idan mace mai ruwa ce ko akasin hakan. Ga su kamar haka ;


1. Damshin Farji; wannan alama ce a boye wacce babu wanda ya isa yasan mace na dashi sai dai Idan aurenta yai. Amma ita mace mai damshin farji tasan cewa za ta yi ruwa a mu'amala aure. 


2. Mace Mai Tsananin Sha'awa; yana daga cikin alamomin mace ruwa shine idan tana da yawan sha'awa kuma mun yi bayanin yadda ake gane mace mai yawan sha'awa a darussan mu da mukai a baya. Domin ita mace mai ruwa idan ta ji zantuka na motsa sha'awa zata Ji sha'awa ta motsa mata, kuma farjinta zai jike da ruwa. 


3. Mace Saliha; Bincike ya gano cewa salihan mata masu kame kansu wanda basu damu da maza ba suna da ruwa sosai a yayin da ake yin Jima'i dasu. Idan Kana son auren mace mai ruwa to ka nemi saliha mai kamin kai. 


4. Fitar Da Farin Ruwa; shima wannan alama ne da ake iya gane mace mai ruwa amma galibi sai idan ka aureta zaka san hakan. Domin za ka sameta tana fitar da wani ruwa mai kamar majina bayan ta gama jinin al'ada musamman idan ita budurwa ce ko marar aure, wannan ruwan me kamar majina ba na ciwo bane. 


5. Juriya; mata masu ruwa suna da juriya da kokarin jure Jima'i duk irin tsawon lokacin da namiji zai dauka yana saduwa dasu. Ita mace mai ruwa tana jure adadin jima'i ko da sau bakwai ne a kowanne dare baza taji ya isheta ba. 


7. Doguwar Mace; Fa'idar doguwar mace suna da yawa, galibi dogayen mata suna da ni'ima kuma suna da dadi a yayin Jima'i sannan kuma suna da ruwa wanda ke kara dadin jima'i. 


8. Mace Mai Diri; Yana dafa cikin alamomin mace mai mai ruwa idan kaga tana da diri, wannan alama ce ta zahiri da maza za su iya ganewa, kusan duk maza suna son mace mai diri. 


Wannan sune alamomin mace mai ruwa, alamomin da aka bayyana suna da yawa amma bazan iya kawo muku su gabaki daya a wannan rubutun ba. Sannan wadannan alamomin na mata masu ruwa da muka bayyana a sama ba sahihai bane don haka kada ku dogara dasu a matsayin wata hujja. 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post